Tag: labarai
Kamfanin mai na Dangote ya rage farashin man fetur (PMS) a fadin ƙasar, tare da sanar da 15 ga Satumba, 2025 a matsayin sabon ranar da zai fara rabawa kai tsaye ga masu amfani. Shirin, wanda aka shirya ... Read More
Labaran Duniya – Rahoton Gaza A birnin Urushalima (Jerusalem), Isra’ila ta fara matakin farko na wani babban farmaki kan birnin Gaza, inda sojojin kasar suka fara mamaye wajen cikin garin. Firayim Minista Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa birnin Gaza na ... Read More
A cikin sa’o’i 48 da suka gabata, Ministan Sufurin Jiragen Sama ya tattauna da manyan masu ruwa da tsaki a harkar jiragen sama kan matsalolin da suka faru kwanan nan a filayen jiragen saman Najeriya. An ... Read More
Najeriya na fuskantar matsananciyar yunwa, inda kimanin mutane miliyan 31 ke cikin hadarin rashin abinci mai gina jiki, musamman a yankunan Arewa maso Gabas da wasu sassan Arewa ta Tsakiya. Hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (WFP) ... Read More
Hatsarin Jirgin Kasa a Jamus: Mutum 3 sun rasu, fiye da 50 sun jikkata Akalla mutum 3 sun mutu a wani hatsarin jirgin kasa da ya faru kusa da garin Riedlingen a jihar Baden-Württembergda ke kudu maso yammacin Jamus. Jirgin na ɗauke ... Read More
Kisan Gilla a Zamfara: A ƙauyen Banga da ke ƙaramar hukumar Kaura Namoda, jihar Zamfara, ‘yan bindiga sun kashe mutum 38 duk da an biya su kuɗin fansa Naira miliyan 50. Shugaban ƙaramar hukumar, Mannir Haidara Kaura, ya ce ‘yan bindigar sun sace mutane 56, ... Read More
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci a gudanar da cikakken bincike kan zargin da Kwamishinan Harkokin Sufuri, Alhaji Ibrahim Namadi, ya bayar da beli ga Sulaiman Aminu Danwawu, wanda ake zargi da safarar miyagun ... Read More