Category: Entertainments/Nishadi

Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta Ζ™addamar da bikin baje-kolin fina-finan Arewacin Najeriya. An gudanar da taron fara shirye-shiryen bikin wanda ya samu halarcin ministar raya al'adun Najeriya, Hannatu Musawa da shugaban hukumar fina-finai kuma jarumi ... Read More