Close Menu
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
Twins Empire News
Demo
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Twins Empire News
Home»Labarai»Yunwa a Najeriya: Mutane Miliyan 31 Na Bukatar Abinci

Yunwa a Najeriya: Mutane Miliyan 31 Na Bukatar Abinci

By Ahmad Habib IbrahimYuli 30, 2025No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Reddit Telegram Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
Demo

Najeriya na fuskantar matsananciyar yunwa, inda kimanin mutane miliyan 31 ke cikin hadarin rashin abinci mai gina jiki, musamman a yankunan Arewa maso Gabas da wasu sassan Arewa ta Tsakiya.

Hukumar kula da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya (WFP) da sauran kungiyoyi sun yi gargadin cewa rashin kudade da tabarbarewar tsaro na iya tilasta rufe cibiyoyin kula da abinci guda 150 a jihar Borno. Wannan zai shafi dubban mata da kananan yara da ke dogaro da wadannan cibiyoyi don samun abinci da kulawa.

Demo

Matsalar ta samo asali daga hare-haren ‘yan ta’adda, tashe-tashen hankula, da kuma canjin yanayi, wanda ya rage yawan amfanin gona da samun ruwa. Kungiyoyin agaji na neman karin tallafi daga gwamnati da al’umma don dakile barkewar karancin abinci.

Demo
labarai
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Ahmad Habib Ibrahim
  • Website

Related Posts

Sarkin Gumel Alhaji Dr. Ahmed Muhammad Sani II, CON Ya Rasu A Yau 3 Ga Nuwamba 2026

Satumba 3, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 2, Nuwamba 2026

Satumba 2, 2026

Gwamnatin Ghana ta ƙi karɓar tallafin cedi miliyan 20 daga MTN

Agusta 26, 2026

Comments are closed.

Twins Empire Youtube
Wallafar Yanzu
  • Sarkin Gumel Alhaji Dr. Ahmed Muhammad Sani II, CON Ya Rasu A Yau 3 Ga Nuwamba 2026
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 2, Nuwamba 2026
  • Gwamnatin Ghana ta ƙi karɓar tallafin cedi miliyan 20 daga MTN
  • Nijar ta cimma yarjejeniyar gina tashar hasken rana mai karfin megawatt 200
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 26, Agusta. 2026
Nasara
Tsari
© 2026. Designed by Syntape Soultions.
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.