Close Menu
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
Twins Empire News
Demo
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Twins Empire News
Home»Labarai»Bincike Ya Bankado Safarar Jarirai a Najeriya

Bincike Ya Bankado Safarar Jarirai a Najeriya

By Ahmad Habib IbrahimYuli 30, 2025No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Reddit Telegram Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

“Gidajen Haihuwa na Tilas” a Najeriya: An Fallasa Safarar ‘Yan Mata da Sayar da Jarirai

Wani bincike mai tsanani ya bankado “gidajen haihuwa na tilas” a yankin Kudu maso Gabashin Najeriya, inda ake sace ‘yan mata kanana, wasu ‘yan shekaru 13, sannan a tilasta musu ciki ta hanyar fyade.

A wadannan gidaje, matan da aka sace ana garkuwa da su har zuwa lokacin da suka haihu, sannan ana sayar da jariranga masu nema da kudi. A wasu lokuta, ana siyar da jaririn ba tare da izini ko sanin mahaifiyar ba, sannan a tilasta mata komawa ciki karo na biyu ko na uku.

Wannan mummunan aikin yana faruwa ne cikin sirri, inda ‘yan kungiyoyin safarar mutane ke samun kudi sosai ta hanyar amfani da karancin tsaro da talauci. An bayyana cewa wasu jarirai na kaiwa kasashen waje, ciki har da Turai, inda ake sayar da su da sunan karɓar ɗa.

Kungiyoyin kare hakkin dan Adam da hukumomin tsaro sun fara daukar matakai, amma suna fuskantar kalubale wajen gano irin wadannan cibiyoyi da kuma ceton wadanda abin ya shafa.

Safafar Jarirai
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Ahmad Habib Ibrahim
  • Website

Related Posts

Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN

Yuli 20, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026

Yuli 16, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026

Yuli 15, 2026

Comments are closed.

Twins Empire Youtube
Wallafar Yanzu
  • Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026
  • Tsohon Ministan Kimiyya, Uche Nnaji ya musanta zargin ƙirƙirar takardun shaidar karatu
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO bayan suka
Nasara
Tsari
© 2026. Designed by Syntape Soultions.
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.