Close Menu
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
Twins Empire News
Demo
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Twins Empire News
Home»Labarai»Hatsarin Jirgin Kasa a Jamus: Mutum 3 Sun Mutu, Fiye da 50 Sun Jikkata a Baden-Württemberg

Hatsarin Jirgin Kasa a Jamus: Mutum 3 Sun Mutu, Fiye da 50 Sun Jikkata a Baden-Württemberg

By Ahmad Habib IbrahimYuli 28, 2025No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Reddit Telegram Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Hatsarin Jirgin Kasa a Jamus: Mutum 3 sun rasu, fiye da 50 sun jikkata

Akalla mutum 3 sun mutu a wani hatsarin jirgin kasa da ya faru kusa da garin Riedlingen a jihar Baden-Württembergda ke kudu maso yammacin Jamus.

Jirgin na ɗauke da fasinjoji kimanin 100 lokacin da ƙarafa biyu daga cikin jirgin suka balle. Mutum 50 sun jikkata, wasu daga cikinsu cikin matsanancin hali, in ji shugaban hukumar kashe gobara ta yankin.

Har yanzu ba a tantance musabbabin hatsarin ba, sai dai rahotanni sun ce an fuskanci guguwar iska da ruwan sama a yankin kafin faruwar lamarin.

labarai
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Ahmad Habib Ibrahim
  • Website

Related Posts

Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN

Yuli 20, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026

Yuli 16, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026

Yuli 15, 2026

Comments are closed.

Twins Empire Youtube
Wallafar Yanzu
  • Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026
  • Tsohon Ministan Kimiyya, Uche Nnaji ya musanta zargin ƙirƙirar takardun shaidar karatu
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO bayan suka
Nasara
Tsari
© 2026. Designed by Syntape Soultions.
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.