Tag: Mouloud

Gwamnatin Tarayya karkashin shugabancin Bola Ahmed Tinubu ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, a matsayin hutun gwamnati domin bikin tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (SAW). A wata sanarwa da Sakataran Dindindin na Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Dr ... Read More