Close Menu
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
Twins Empire News
Demo
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Twins Empire News
Home»Labarai»Mazauna Lagos Sun Rika Debar Mai Bayan Tankar Ta Kife a Gadarin Tincan

Mazauna Lagos Sun Rika Debar Mai Bayan Tankar Ta Kife a Gadarin Tincan

By Ahmad Habib IbrahimJanairu 19, 2026No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Reddit Telegram Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Wata tankar man fetur (PMS) ta kife a Gadar Tincan Liverpool da ke Apapa, Jihar Lagos, lamarin da ya janyo mutane suka rika debar man da ya zube daga karkashin gadar.

Tashar Channels Television ta wallafa bidiyon faruwar lamarin a safiyar ranar Litinin, inda aka ga wasu ‘yan Najeriya na kwasar man fetur daga tankar da ta kife, duk da hadarin da ke tattare da hakan.

A cewar rahoton Channels TV:

“Abin da ke faruwa a yanzu a Gadar Tincan Liverpool, Apapa: Tankar mai ta kife, mutane kuma suna dibar man da ya zube daga karkashin gadar.”

Jaridar DAILY POST ta bayyana cewa fashewar tankokin mai na ci gaba da zama babbar masifa a Najeriya, duk da gargadin da hukumomi ke ta yi akai-akai game da hadarin tattara man da ya zube, wanda kan haddasa asarar rayuka da dukiyoyi.

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Ahmad Habib Ibrahim
  • Website

Related Posts

Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN

Yuli 20, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026

Yuli 16, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026

Yuli 15, 2026
Leave A Reply

Twins Empire Youtube
Wallafar Yanzu
  • Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026
  • Tsohon Ministan Kimiyya, Uche Nnaji ya musanta zargin ƙirƙirar takardun shaidar karatu
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO bayan suka
Nasara
Tsari
© 2026. Designed by Syntape Soultions.
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.