Close Menu
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
Twins Empire News
Demo
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Twins Empire News
Home»Labarai»Ambaliya Ta Kashe Mutane 25 a Jihar Adamawa

Ambaliya Ta Kashe Mutane 25 a Jihar Adamawa

By Ahmad Habib IbrahimYuli 30, 2025No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Reddit Telegram Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

An tabbatar da mutuwar akalla mutane 25 sakamakon ambaliya da ta auka a wasu garuruwa guda biyar a jihar Adamawa. Ambaliyar ta kuma tilastawa fiye da mutane 5,500 barin muhallansu, inda suke neman mafaka a sansanonin wucin gadi.

Rahotanni sun nuna cewa ruwan sama mai tsanani ne ya haddasa ambaliyar, wadda ta lalata gidaje, gonaki da ababen more rayuwa. Hukumar bayar da agajin gaggawa na kasa (NEMA) da wasu kungiyoyi na aikin ceto da raba kayan tallafi, amma halin kaka-ni-kayi na sauyin yanayi na kara dagula lamarin.

Masu ruwa da tsaki sun bayyana cewa za a bukaci karin taimako na gaggawa da daukar matakan hana faruwar hakan a nan gaba, musamman ganin yadda matsalar sauyin yanayi ke kara ta’azzara.

Adamawa
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Ahmad Habib Ibrahim
  • Website

Related Posts

Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN

Yuli 20, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026

Yuli 16, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026

Yuli 15, 2026

Comments are closed.

Twins Empire Youtube
Wallafar Yanzu
  • Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026
  • Tsohon Ministan Kimiyya, Uche Nnaji ya musanta zargin ƙirƙirar takardun shaidar karatu
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO bayan suka
Nasara
Tsari
© 2026. Designed by Syntape Soultions.
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.