Ambaliya Ta Kashe Mutane 25 a Jihar Adamawa Labarai Yuli 30, 2025 An tabbatar da mutuwar akalla mutane 25 sakamakon ambaliya da ta auka a wasu garuruwa guda biyar a jihar Adamawa. Ambaliyar ta kuma tilastawa fiye…