Nnamdi Kanu: Sowore da wasu sun gudu yayin da jami’an tsaro suka yi harbi da Borkonon Tsohuwa Labarai Oktoba 20, 2025 Ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan Adam, Omoyele Sowore, wanda shi ne jagoran zanga-zangar #FreeNnamdiKanuNow, ya tsere daga wurin zanga-zangar bayan jami’an tsaro…