Tag: Siyasa

Labaran Najeriya Na Yau – 4 Ga Nov, 2025 1. Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 19 A Kano:Akalla ’yan bindiga 19 aka kashe yayin arangama da dakarun Operation MESA a karamar hukumar Shanono, Jihar Kano. Sojoji biyu da ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 31 Ga Oct, 2025 1. Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Nadin Dr. Bernard Doro A Matsayin Minista:Majalisar Dattawa ta amince da nadin Dr. Bernard Doro a matsayin sabon minista bayan tantancewa da ta ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 28 Ga Oct, 2025 1. Shugaba Tinubu Ya Sadu Da Sabbin Hafsoshin Tsaro: Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da sabbin hafsoshin tsaro a fadar gwamnati, Abuja, a ranar Litinin. ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 24 Ga Oct, 2025 1. Sabon Shugaban INEC Ya Kama Aiki: Sabon shugaban hukumar zabe ta kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan, ya kama aiki a yau Alhamis bayan rantsuwar da Shugaba ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 23 Ga Oct, 2025 1. Shari’ar Nnamdi Kanu: Shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu, ya kammala tattaunawar sirri da tawagar lauyoyinsa karkashin jagorancin tsohon Babban Lauyan Tarayya, Kanu Agabi. Ana sa ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 26 Ga Agusta, 2025 PDP ta zabi kudu a matsayin yankin da zai fitar da dan takarar shugaban kasaKwamitin Zartaswa na Kasa (NEC) na jam’iyyar PDP ya amince da kudirin kwamitin ... Read More

Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana damuwa cewa alkalan Najeriya sun lalace ƙwarai sakamakon cin hanci da rashawa, wanda ya mayar da kotunan ƙasar “kotun rashawa” maimakon “kotun adalci”. A sabon littafinsa mai suna “Nigeria: Past and Future”, ... Read More