Tag: Labaran Safiyar Yau

Labaran Najeriya Na Yau – 16 Ga Oct, 2025 1. Majalisar Dattawa za ta fara tantance Farfesa Joash Ojo Amupitan, SAN, a yau Alhamis, wanda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a matsayin sabon shugaban Hukumar ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 15 Ga Oct, 2025 1. Ministan Kuɗi da Tattalin Arziki, Mista Wale Edun, ya tafi ƙasar Birtaniya domin neman magani, kamar yadda wasu majiyoyi suka tabbatar a safiyar Talata. Rahoton ya ce ministan zai ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 09 Ga Oct, 2025 Bankin Duniya ya ce Najeriya ta tabbatar da sauyin tattalin arziki ya amfani talakawaBankin Duniya (World Bank) ya bukaci Najeriya da ta tabbatar da cewa sakamakon gyare-gyaren ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 08 Ga Oct, 2025 1. Ministan Kirkira, Kimiyya da Fasaha, Geoffrey Uche Nnaji, ya yi murabus. Murabus ɗinsa a ranar Talata ya biyo bayan zargin bogin takardar shaidar karatu da ake yi ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 07 Ga Oct, 2025 Gwamnatin Tarayya ta soki kungiyar PENGASSAN kan yajin aikiShugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya soki kungiyar ma’aikatan man fetur ta Najeriya (PENGASSAN) bisa yajin aikin da suka gudanar saboda ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 06 Ga Oct, 2025 NDLEA ta kama manyan dillalan kwaya a LegasHukumar NDLEA ta lalata manyan kungiyoyin dillalan miyagun kwayoyi guda biyu da ke da hannu a jigilar kwayoyi guda shida ... Read More

Kakakin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Bolaji Abdullahi, ya soki matakin gwamnatin tarayya na soke bukin Zagayowar Cikar Shekaru 65 da samun ’Yancin Kai da aka shirya gudanarwa a Abuja ranar 1 ga Oktoba, yana mai cewa wannan alama ce ta ... Read More