Close Menu
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
Twins Empire News
Demo
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Twins Empire News
Home»Labarai»An sace wani hadimin Gwamnan Benue, Rev. Fr. Hyacinth Alia

An sace wani hadimin Gwamnan Benue, Rev. Fr. Hyacinth Alia

By Ahmad Habib IbrahimSatumba 17, 2025No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Reddit Telegram Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

An ruwaito cewa an sace Atu Terver, wanda aka fi sani da Krayzeetee, Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Benue kan Harkokin Matasa da Yaɗa Labarai.

Rahoton ya bayyana ne a daren Talata bayan matarsa ta wallafa wani saƙo mai cike da kuka da damuwa a shafin sada zumunta.

A cewar ta, ta samu kiran gaggawa daga mijinta cikin tsoro, inda ya ce:

“An sace ni, ki kira mummy.”

Daga baya ba a sake iya samun wayarsa ba.

Terver ya shahara a kwanakin baya bayan ya kori wani daga cikin mataimakansa da ya shiga zanga-zangar adawa da kashe-kashe a Benue.

Hukumomi dai har yanzu ba su tabbatar da labarin sacewar ba, kuma ba a bayyana wani cikakken bayani kan matakan ceto ba.

Benue kidnapp
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Ahmad Habib Ibrahim
  • Website

Related Posts

Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN

Yuli 20, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026

Yuli 16, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026

Yuli 15, 2026

Comments are closed.

Twins Empire Youtube
Wallafar Yanzu
  • Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026
  • Tsohon Ministan Kimiyya, Uche Nnaji ya musanta zargin ƙirƙirar takardun shaidar karatu
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO bayan suka
Nasara
Tsari
© 2026. Designed by Syntape Soultions.
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.