An sace wani hadimin Gwamnan Benue, Rev. Fr. Hyacinth Alia Labarai Satumba 17, 2025 An ruwaito cewa an sace Atu Terver, wanda aka fi sani da Krayzeetee, Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Benue kan…