Tag: sadarwa
Jimillar Ƙimar Kamfanin Ta Kai Naira Tiriliyan 9.91 Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya zama kamfani mafi ƙima a kasuwar hannayen jari ta Najeriya (NGX), inda ya zarce manyan kamfanoni kamar Dangote Cement da Airtel Africa. A cewar rahoton kasuwa na ranar 31 ... Read More