Tag: NDLEA
Labaran Najeriya Na Yau –6 Ga Nov, 2025 Majalisar Dattawa ta nuna damuwa kan asarar man fetur da ake zargin Najeriya ta yi fiye da dala biliyan $300saboda sata da rashin tsari a yankin Neja-Delta. Rahoton wucin gadi ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 4 Ga Nov, 2025 1. Sojoji Sun Kashe ’Yan Bindiga 19 A Kano:Akalla ’yan bindiga 19 aka kashe yayin arangama da dakarun Operation MESA a karamar hukumar Shanono, Jihar Kano. Sojoji biyu da ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 26 Ga Agusta, 2025 PDP ta zabi kudu a matsayin yankin da zai fitar da dan takarar shugaban kasaKwamitin Zartaswa na Kasa (NEC) na jam’iyyar PDP ya amince da kudirin kwamitin ... Read More
Labaran Najeriya Na Yau – 18 ga Agusta, 2025 1. Akalla ’yan kasuwa 30, ciki har da mata, ake zargin sun rasu a wani hatsarin kwale-kwale da ya auku a ranar Lahadi a kauyen Kojiyo, karamar hukumar ... Read More

