Tag: Isra’ila

Tel Aviv, Isra’ila —Rahotanni sun bayyana cewa Isra’ila na tattaunawa da Kudancin Sudan kan yiwuwar karɓar Falasdinawa daga zirin Gaza domin sake tsugunar da su a ƙasar, wanda har yanzu ke fama da yaƙi da talauci. ... Read More

Labaran Duniya – Rahoton Gaza A birnin Urushalima (Jerusalem), Isra’ila ta fara matakin farko na wani babban farmaki kan birnin Gaza, inda sojojin kasar suka fara mamaye wajen cikin garin. Firayim Minista Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa birnin Gaza na ... Read More