Tag: Falasdinawa

Tel Aviv, Isra’ila —Rahotanni sun bayyana cewa Isra’ila na tattaunawa da Kudancin Sudan kan yiwuwar karɓar Falasdinawa daga zirin Gaza domin sake tsugunar da su a ƙasar, wanda har yanzu ke fama da yaƙi da talauci. ... Read More