Tag: ASUU

Ayyukan karatu da koyarwa sun tsaya cik a yawancin jami’o’in gwamnati a fadin kasar Najeriya bayan kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta fara yajin aiki na makonni biyu a ranar Litinin, bayan karewar wa’adin gargadin da ... Read More

Labaran Najeriya Na Yau – 2 Ga Satumba, 2025 1. Kotun Finland ta yanke wa Simon Ekpa hukuncin shekaru 6 a kurkuku Kotun yankin Päijät-Häme a Finland ta same shi da laifin ta’addanci, ta kuma yanke ... Read More