Close Menu
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp
Twins Empire News
Demo
  • Gida
  • Labarai
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Siyasa
  • Bidiyo
  • Game damu
  • Tuntubemu
Twins Empire News
Home»Labarai»NNPCL ta ƙara farashin fetur zuwa N1,364/lita bayan karin farashin Dangote Refinery

NNPCL ta ƙara farashin fetur zuwa N1,364/lita bayan karin farashin Dangote Refinery

By Ahmad Habib IbrahimAfirilu 30, 2026No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Reddit Telegram Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Kamfanin Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) ya ƙara farashin man fetur (PMS) bayan da Matatar Dangote ta ƙara farashin ta na gantry.

Binciken kasuwa da DAILY POST ta gudanar a ranar Alhamis ya nuna cewa gidajen mai na NNPCL a Abuja da kewaye sun ɗaga farashin fetur zuwa Naira 1,364 kan kowace lita, daga N1,295. Wannan na nufin kamfanin ya ƙara farashin da N69 a kowace lita.

An fara amfani da sabon farashin a gidajen mai na NNPCL da ke:

Gwarimpa
Kubwa Expressway
Wuse Zone 6
Zone 4 a Abuja

Wani ma’aikacin gidan mai ya ce:

“Mun daidaita farashin mu zuwa N1,364 kan kowace lita daga N1,295 tun da safiyar yau.”

Haka kuma, wasu gidajen mai a Abuja kamar MRS da BOVAS da sauransu sun ɗaga farashin su zuwa tsakanin N1,365 zuwa N1,370 kan kowace lita.

A tuna cewa Matatar Dangote ta ƙara farashin ta na gantry da N75, inda ta kai N1,275 kan kowace lita daga N1,200, sakamakon hauhawar farashin danyen mai zuwa sama da dala $115.

#labarai NNPC
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Ahmad Habib Ibrahim
  • Website

Related Posts

Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN

Yuli 20, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026

Yuli 16, 2026

Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026

Yuli 15, 2026

Comments are closed.

Twins Empire Youtube
Wallafar Yanzu
  • Dangote: Najeriya na iya fara sayen fetur da dizal da dalar Amurka – PETROAN
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Alhamis 16, Yuli. 2026
  • Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 15, Yuli. 2026
  • Tsohon Ministan Kimiyya, Uche Nnaji ya musanta zargin ƙirƙirar takardun shaidar karatu
  • Gwamnatin Tarayya ta dakatar da ƙarin kuɗin jarabawar WAEC da NECO bayan suka
Nasara
Tsari
© 2026. Designed by Syntape Soultions.
  • Labarai
  • Nishadi
  • Wasanni
  • Contact Us

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.