Tag: zanga-zanga
Ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan Adam, Omoyele Sowore, wanda shi ne jagoran zanga-zangar #FreeNnamdiKanuNow, ya tsere daga wurin zanga-zangar bayan jami’an tsaro sun bude wuta da borkonon tsohuwa. Jami’an tsaro — da suka haɗa da ‘yan sanda da ... Read More