Tag: Tunubu
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi gargadin cewa Najeriya za ta iya samun shugaba mai mulki har abada irin na Paul Biya na Kamaru idan 'yan Najeriya ba su hada kai suka tsayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba. ... Read More