Tag: Tsadar Rayuwa
Najeriya na fuskantar matsananciyar matsalar yunwa da tsadar abinci, inda βyan kasa ke korafi kan karancin kayan masarufi da rashin iya siyan su. A cewar rahotanni, hauhawar farashin abinci kamar shinkafa, wake, garin masara, man gyada, ... Read More