Tag: Tattalin Arziki
Legas, Najeriya – 5 ga Agusta, 2025 – Hukumar Kula da Albarkatun Man Fetur ta Najeriya (NGPMC) ta sanar cewa an samu babban ci gaba a samar da danyen mai a Najeriya, inda kasar ta samar da fiye ... Read More
Najeriya Na Fuskantar Matsanancin Yunwa da Karancin Abinci Najeriya na fuskantar barazanar matsanancin yunwa, inda kimanin mutane miliyan 31 za su iya fadawa cikin matsalar rashin abinci mai gina jiki kafin ƙarshen shekarar 2025, in ji rahoton hukumar ... Read More
Jimillar Ƙimar Kamfanin Ta Kai Naira Tiriliyan 9.91 Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya zama kamfani mafi ƙima a kasuwar hannayen jari ta Najeriya (NGX), inda ya zarce manyan kamfanoni kamar Dangote Cement da Airtel Africa. A cewar rahoton kasuwa na ranar 31 ... Read More
Hasashen GDP Ya Nuna Ingantuwar Tattalin Arziki Idan Babu Rikici Dr. Muda Yusuf, darekta a Centre for the Promotion of Private Enterprise (CPPE), ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya zai iya kai wa dala biliyan 450 kafin ƙarshen shekara ... Read More