Gwamnatin Tarayya Ta Musanta Amincewa da Karin Alawus na 40% Ga Ma’aikata Labarai Mayu 14, 2026 Gwamnatin Tarayya ta musanta rahotannin da ke yawo cewa ta amince da karin kaso 40 cikin 100 na “peculiar allowance”…