Tag: Nurses

✍️ Daga Rahoton Reuters (2 Agusta 2025) Ƙungiyar ƙwararrun ma’aikatan lafiya, National Association of Nigeria Nurses and Midwives (NANNM), ta dakatar da yajin aiki na kwana bakwai da suka fara ranar 30 ga Yuli 2025, sakamakon cimma matsaya da ... Read More

Kungiyar ma’aikatan jinya ta Najeriya (NANNM) ta fara yajin aikin gargadi na tsawon kwanaki bakwai tun daga ranar Laraba, bayan tattaunawarta da gwamnatin tarayya ta ci tura. Ma’aikatan jinya suna bukatar: Ƙarin albashi da alawus Ingantattun yanayin aiki ... Read More