Tag: Labaran Duniya

Labaran Duniya – Rahoton Gaza A birnin Urushalima (Jerusalem), Isra’ila ta fara matakin farko na wani babban farmaki kan birnin Gaza, inda sojojin kasar suka fara mamaye wajen cikin garin. Firayim Minista Benjamin Netanyahu ya bayyana cewa birnin Gaza na ... Read More

Kungiyar Tarayyar Afrika (AU) ta bayyana goyon bayanta ga wani sabon yunkuri na duniya da ake kira "Correct The Map", wanda ke neman a daina amfani da tsohuwar taswirar duniya ta ƙarni na 16 wato Mercator Projection, saboda ... Read More