Dalilin da ya sa manyan kamfanonin ƙasashen waje ke barin Najeriya – Masana Kasuwanci Satumba 8, 2026 Masana harkokin kuɗi da tattalin arziki sun bayyana cewa tsadar gudanar da kasuwanci da kuma ƙalubalen tattalin arziki na daga…