Tag: HAUSA

Fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ta ƙaddamar da bikin baje-kolin fina-finan Arewacin Najeriya. An gudanar da taron fara shirye-shiryen bikin wanda ya samu halarcin ministar raya al'adun Najeriya, Hannatu Musawa da shugaban hukumar fina-finai kuma jarumi ... Read More

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya umarci a gudanar da cikakken bincike kan zargin da Kwamishinan Harkokin Sufuri, Alhaji Ibrahim Namadi, ya bayar da beli ga Sulaiman Aminu Danwawu, wanda ake zargi da safarar miyagun ... Read More