Tag: Farashin Mai

Masu rarraba man fetur a Najeriya sun bayyana cewa farashin Premium Motor Spirit (PMS), wato man fetur, zai iya sauka a kwanaki masu zuwa bayan Masana’antar Mai ta Dangote ta sake fara lodawa ga mambobinsu. Shugaban Ƙungiyar Masu Rarraba Mai ... Read More