Tag: Benue

An ruwaito cewa an sace Atu Terver, wanda aka fi sani da Krayzeetee, Babban Mataimaki na Musamman ga Gwamnan Jihar Benue kan Harkokin Matasa da Yaɗa Labarai. Rahoton ya bayyana ne a daren Talata bayan matarsa ta wallafa ... Read More