Tag: Adamawa
An tabbatar da mutuwar akalla mutane 25 sakamakon ambaliya da ta auka a wasu garuruwa guda biyar a jihar Adamawa. Ambaliyar ta kuma tilastawa fiye da mutane 5,500 barin muhallansu, inda suke neman mafaka a sansanonin wucin gadi. Rahotanni sun nuna cewa ruwan sama ... Read More