Dimokuraɗiyyar Najeriya ta lalace ƙwarai -Obasanjo Siyasa Agusta 22, 2025 Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana damuwa cewa alkalan Najeriya sun lalace ƙwarai sakamakon cin hanci da rashawa, wanda ya mayar…