-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Talata 9, Sep. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 9 Ga Satumba, 2025 📰 1. TUC ta yi watsi da harajin mai kashi 5% da gwamnati ta shirya Kungiyar Kwadago ta TUC a ranar Litinin ta yi watsi…
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Litinin 8, Sep. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 8 Ga Satumba, 2025 1. Ministan Kwadago ya kira taron gaggawa tsakanin Dangote da NUPENG Ministan Kwadago da Ayyuka, Muhammadu Dingyadi, ya kira shugabancin kamfanin Dangote Group da kuma…
-

Eid-ul-Mawlid: Gwamnatin Tinubu ta ayyana hutun ranar Juma’a
Gwamnatin Tarayya karkashin shugabancin Bola Ahmed Tinubu ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, a matsayin hutun gwamnati domin bikin tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (SAW). A wata sanarwa da Sakataran Dindindin na Ma’aikatar Harkokin Cikin…
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Laraba 3, Sep. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 3 Ga Satumba, 2025 1. Tinubu ya dawo da Salihu Dembos matsayin DG na NTA Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin dawo da Mista Salihu Abdullahi…
-

Manyan shugabannin China, Rasha, Koriya ta Arewa da Iran sun hadu a Beijing
Xi Jinping ya jagoranci gagarumin baje kolin soji a Beijing Shugaban kasar China, Xi Jinping, ya tarbi shugabanni daga kasashen Asiya da Gabas ta Tsakiya a wani taro da aka shiryawa tsaf don nuna…
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Talata 2, Sep. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 2 Ga Satumba, 2025 1. Kotun Finland ta yanke wa Simon Ekpa hukuncin shekaru 6 a kurkuku Kotun yankin Päijät-Häme a Finland ta same shi da laifin ta’addanci, ta…
-
Takaitattun Labaran Safiyar Yau Litinin 1, Sep. 2025
Labaran Najeriya Na Yau – 1 Ga Satumba, 2025 1. El-Rufai: Tinubu ba zai fi matsayi na uku ba a 2027 Tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce Shugaba Bola Tinubu ba zai iya…