Tag: World
An fara rade-radin cewa Tunji Disu ya isa ritaya.
Bincike: Da gaske ne magajin Abba Kyari, Tunji Disu, sabon shugaban IRT ya isa ritaya? ... Read More
‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Bauchi Sun Kammala Taro Kan Ka’idojin Aiki Da Dokar ‘Yancin Sarrafa Kudade
‘Yan majalisar dokokin jihar Bauchi sun kammala taron bita na yini biyu a jihar Kano ... Read More
Lauyoyin Arewacin Najeriya 31 Za Su Tsayawa Abba Kyari Kyauta
Wata tawagar matasan lauyoyi 31 na Arewacin Najeriya sun kuduri aniyar taimakawa wajen goyon baya ... Read More
Taliban ta karbe ikon Ghazni kusa da Kabul
A cigaba da yunkurinta na mamaye Afghanistan kungiyar Taliban ta karbe iko da binrin Ghazni ... Read More
Shin da gaske ne Kano na shirin saka dokar hana mata tukin mota?
Zargi: Wani sakon da ake yadawa a kafofin sadarwar internet na rade-radin wai jihar Kano na ... Read More
Luguden bama-bamai ya kashe ‘yan fashin daji a Zamfara
DAGA Jaridar BBC Rundunar sojin saman Najeriya ta ce jiragen yakinta sun yi luguden bama-bamai ... Read More
An kai ɗan marigayi Shehu Yar’Adua kurkuku : Aminu Yar’Adua
Wata kotun majistiret da ke Yola babban birnin jihar Adamawa a arewa maso gabashin Najeriya ... Read More