Twinsempire Ƴan sanda sun cafke matashin da cinna wa masallaci wuta a Kano 11 months ago Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani matashi da ake zargi da cinna wa wani masallaci wuta… Wani Hafsan Sojan Amurka Ya Yi Ritaya Don Ya Goyi Bayan Falasdinawa 11 months ago Wani babban hafsan sojan Amurka ya ajiye aikinsa domin nuna kyamarsa ga goyon bayan da kasarsa ke bai wa Isra’ila… Dan Majalisar Tarayya Daga Jigawa Ya Rasu 11 months ago Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja sakamakon rashin lafiya. Honorabul Isa Dogon Yaro ya zama ɗan Majalisar… Matatun man Port Harcourt, Warri za su fara aiki gabaɗaya a 2024 11 months ago Yayin da ake fama da karancin man fetur a Najeriya, Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Man Fetur, Sanata Ifeanyi Ubah,… Matatar Dangote tana sama da manyan matatun mai na Turai 10 12 months ago Wani kamfanin tattara bayanan kudi da yada labarai, Bloomberg, ya sanya matatar man Dangote a saman manyan matatun mai guda… Kotu ta dakatar da ‘dakatawar’ Ganduje 12 months ago Wata babbar kotun tarayya da ke Kano ta dakatar da zargin dakatar da shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa,… Tinubu ya yabawa rukunin Dangote kan sabon farashin man dizal 12 months ago SHUGABAN KASA, Bola Tinubu, ya yabawa hazakar kamfanin Dangote Oil and Gas Limited wajen rage farashin man fetur na Automotive… Next»