Tag: Twins Empire
World Youths Day : Masana a Najeriya na ganin halin da matasan ƙasar ke ciki abin a tausaya ne.
Yau ce ranar matasa ta duniya da Majalisar Dinkin Duniya ta keɓe domin tunawa da ... Read More
An fara rade-radin cewa Tunji Disu ya isa ritaya.
Bincike: Da gaske ne magajin Abba Kyari, Tunji Disu, sabon shugaban IRT ya isa ritaya? ... Read More
‘Yan Majalisar Dokokin Jihar Bauchi Sun Kammala Taro Kan Ka’idojin Aiki Da Dokar ‘Yancin Sarrafa Kudade
‘Yan majalisar dokokin jihar Bauchi sun kammala taron bita na yini biyu a jihar Kano ... Read More
Lauyoyin Arewacin Najeriya 31 Za Su Tsayawa Abba Kyari Kyauta
Wata tawagar matasan lauyoyi 31 na Arewacin Najeriya sun kuduri aniyar taimakawa wajen goyon baya ... Read More
Taliban ta karbe ikon Ghazni kusa da Kabul
A cigaba da yunkurinta na mamaye Afghanistan kungiyar Taliban ta karbe iko da binrin Ghazni ... Read More
“Talauci ya sa mijina ya tura ni yin bara Kano ni da ‘ya’yana hudu”
A baya-bayan nan ana samu yawaitar mata masu bara a kan tituna a birnin Kano, ... Read More
Najeriya: Jam’iyyar PDP na shirin babban taro na zaben sabbin shugabanninta
Bisa dukkan alamu rigimar cikin gida da ke addabar babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a ... Read More