Tag: Twins Empire

COVID-19: Buhari Da Tawagarsa Sun Kebe Kansu Bayan Dawowa Daga London

Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari da tawagar da ta raka shi London sun kebe kansa bayan ... Read More

An sace ɗalibai 15 da kashe mutum hudu a makaranta a Kwalejin Noma Ta Bakura a Zamfara

Ƴan bindiga sun sace ɗalibai da malamai a Kwalejin Noma da lafiyar dabbobi da ke ... Read More

Kungiyar Taliban ta ce ta yi nasara a Afghanistan bayan da ta kame babban birnin kasar Kabul

Afghanistan: An tashi a yanayi na rashin tabbas Kungiyar Taliban ta ce ta yi nasara ... Read More

Nasarori bakwai da sojojin Najeriya suka ce sun cimma a mako biyu

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta cimma wasu nasarori a yaƙin da take yi da ... Read More

Gwamnati ta kara kuɗin lambar mota da lasisin tuki a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta yi ƙarin kuɗin lambar mota da lasisi da kashi 50 cikin 100 ... Read More

Ambaliyar ruwa ta ‘kashe mutum 55, ta lalata gidaje 5,000 a Jamhuriyar Nijar’

Ruwan sama da aka sheƙa kamar da bakin ƙwarya a Jamhuriyar Nijar daga watan Yuni ... Read More

Kamfanin Shell zai biya ƴan Najeriya da ya gurbatawa muhalli cikin shekaru sama da 50 dala miliyan 111.

Shell za ta biya diyyar $111m kan malalar man shekarun 1970 a Najeriya Kakakin kamfanin ... Read More