Tag: labarai
‘An gama gyaran hanyar jirgin kasa ta Abuja zuwa Kaduna, jirgin ya kusa komawa bakin aiki’ – Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar cewa an gama gyara kan hanyar jirgin kasa da ta ... Read More
An kama mutum 116 kan tuhumar satar mutane a jihohin Nasarawa da Ogun
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Nasarawa ta sanar da kama mutum 50 wadanda ta ... Read More
Mutanen Magazu da Marke dake karamar hukumar Tsafe na yin kaura saboda azabar hare-haren ‘yan bindiga
Mazauna garuruwan Magazu da Marke dake karamar hukumar Tsafe, jihar Zamfara sun tattara nasu ina ... Read More
Sojoji sun ceto mutum 669 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su
Akalla mutum 669 aka ceto daga hannun wadanda ke garkuwa da su cikin mako uku ... Read More
Za a fara daure masu biyan kudin fansa don ceto ƴan uwansu a Najeriya
Majalisar Dattijan Najeriya ta zartar da wani ƙuduri da zai tabbatar da hukuncin ɗaurin aƙalla ... Read More
Gwamnatin Najeriya ta daina biyan malaman jami’a albashi
Rahotanni na cewa gwamnatin tarayyar Najeriya ta fara aiwatar da tsarin nan na 'babu aiki, ... Read More
Rasha-Ukraine: Gazprom ya katse iskar gas zuwa Poland, Bulgaria
Tankin da aka lalata da wani ginin gida da ya lalace a yankin da sojojin ... Read More