Tag: labarai

Jam’iyar PDP ta soke tsarin karba-karba

Babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya PDP, ta ce babu wani yanki da za ta kebe ... Read More

Jami’an tsaron Isra’ila sun bindige ‘yar jarida Shireen Abu Aqleh

Jami’an tsaron Isra’ila sun bindige Shireen Abu Aqleh , wata ‘yar jarida da ke aiki ... Read More

An gurfanar da Uche Igwe da yada hoton bidiyon daliban makarantar Chrisland

An gurfanar da wani mutum gaban kotu bisa zargin sanya hoton bidiyon yara a kafar ... Read More

Jamus na tunawa da gama yakin duniya na biyu

A wannan Lahadin ce Jamus ke bikin tunawa da cika shekaru 77 da gama yakin ... Read More

Gidan Buga Alkur’ani na Sudan

Tare da Wakilinmu Malam Yakubu Liman inda ya ziyarci gidan a Sudan domin kawo mana ... Read More

Hukumomin Saudiya Sun Kama A Kalla Mutane 30 Da Laifin Daga Hoton ‘Yan Siyasa A Ka’aba

Yan Najeriya wadanda suka samu damar kai ziyarar aikin Umrah na bana a kasar saudiyya ... Read More

‘An gama gyaran hanyar jirgin kasa ta Abuja zuwa Kaduna, jirgin ya kusa komawa bakin aiki’ – Gwamnatin Najeriya

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sanar cewa an gama gyara kan hanyar jirgin kasa da ta ... Read More