Tag: labarai
Lauyoyi 34 sun kare wadanda suka ka*she Deborah
Lauyoyi 34 sun kare wadanda suka kashe Deborah yayin da ‘yan sanda suka gurfanar da ... Read More
Nato za ta fara atisayen gwajin ƙarfinta
Ƙungiyar tsaron NATO za ta fara wani atisayen gwajin ƙarfin da take da shi na ... Read More
Hassan Sheikh Mahmud ya lashe zaɓen SOMALIA
Tsohon Shugaban Somalia Hassan Sheikh Mahmud ya sake zamowa sabon Shugaban kasa, bayan da ya ... Read More
Sokoto: Zanga-zanga ta ɓarke kan kamen da ‘yan sanda suka yi bayan kashe Deborah Samuel
Zanga-zanga ta ɓarke a garin Sokoto na arewacin Najeriya, inda matasa ke ci gaba da ... Read More
“Babu wata tantama idan aka samu shugaban ƙasa daga cikin ministocin nan za a ga cikakkiyar ƙwarewa da kuma tsabar aiki ga al’umma,” – BUHARI
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ban-kwana da ministocinsa da suka ajiye aiki don yin ... Read More
Matasa A Sakkwato Sun Kone Wata Daliba Kurmus Kan Zargin Batanci Ga Fiyayyen Halitta
Wasu matasa sun gudanar da zanga-zanga tare da kashe wata daliba da ke karatu a ... Read More
Najeriya ta roki China ta taimaka wajen kubutar da fasinjojin jirgin kasar da aka sace
Kwamitin kula da harkokin sufuri a majalisar wakilan Najeriya, ya roki gwamnatin China da ta ... Read More