Tag: labarai

Dokar sanya Hijab ga mata masu Labarai ta fara aiki a Afganistan

Mata masu gabatar da labarai a kafofin talabijin sun mutunta dokar gwamnatin Taliban da ta ... Read More

Cuter Kyandar biri ta bulla a Isra’ila

Isra'ila ta tabbatar da ɓullar kyandar biri da ke ci gaba da bazuwa a kasashen ... Read More

EFCC ta kama tsohon shugaban hukumar raya Neja Delta da zargin sace biliyan 47

Jami'an hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta kama tsohon ... Read More

Kasar Togo Ta Bude Kan Iyakarta Da Ghana Bayan Shekara Biyu

Matakin bude iyakar da Togo ta yi ya biyo bayan hari mai nasaba da ta'addanci ... Read More

Gwamnan Legas ya haramta acaɓa a jihar kwatakwata

Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya haramta sana'ar acaɓa ko kuma okada kwatakwata a ƙananan ... Read More

“Zan iya cewa mutumin da na hadu dashi ako da yaushe yake tunamin da Khalifa Umar Bn Abdul’aziz shi ne Alh Ahmad Idrsi (Akanta Janar)” – Nasir NID

Wanene Akanta Janar?Na taba karanta tarihin Khalifa Umar Bin Abdul’aziz, wanda ya mulki daular Musulunci ... Read More

‘Yan sanda sun ce mutum huɗu sun mutu a fashewar tulun gas a Sabon Gari a Kano

Rahotanni daga jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya na cewa wani abu ya fashe ... Read More