Tag: labarai
Masu Motoci Zasu Dakatar Da Dakon Man Fetur ranar Litinin
Kungiyar masu safarar motoci ta Najeriya NARTO, ta sha alwashin dakatar da aiki a ranar ... Read More
Dala Ta Kai Naira 1,600 A Kasuwar Chanji
Rikicin canjin kudaden kasashen waje ya kara kamari ne a ranar Alhamis, yayin da farashin ... Read More
Yawan hauhawar farashin kayayyaki ya tashi zuwa 29.90%
Yawan hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya haura zuwa kashi 29.90 a watan Janairun 2024 ... Read More
An Kama Wasu Fitattun Masu Garkuwa Da Mutane A Abuja
Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu mashahuran masu garkuwa da ... Read More
Ana nema Ma’aikatan CBN ruwa a jallo bisa kwafar sa hannun Buhari
A jiya ne gwamnatin tarayya ta bayyana ma’aikatan babban bankin Najeriyada ake nema. Ana neman ... Read More
‘Yan Sanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 5 ,tare da Kwato Makamai A Bauchi
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi tare da hadin gwiwar Ahmed Ali Kwara Hunters Squad sun ... Read More
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kano Za Ta Dakatar Da Masu boye Kayayyaki
Hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta ... Read More