Tag: labarai
Chakwera ya haramtawa kansa da ministocinsa fita kasashen waje
Shugaban Malawi Lazarus Chakwera ya dakatar da duk wani balaguron kasa da kasa na kansa ... Read More
Kotu Ta Ci Gaba Da Shari’ar Mutumin da ake zargin Ya Kai Harin Bam Kano A 2014
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta sake gurfanar da Husseni Ismaila wanda aka fi ... Read More
Saudiyya ta yi Allah wadai da harin da Isra’ila ta kai a asibitin al-Shifa
Ma'aikatar harkokin wajen Saudiyya ta ce "ta yi Allah-wadai da kakkausar murya kan harin da ... Read More
Da dumi-dumi: An kama wadanda ake zargi da kai harin shugaban NLC – NSA
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, a ranar Laraba, ya ce ... Read More
Hamas ta zargi Amurka da baiwa Isra’ila haske don kai farmaki a asibitin al-Shifa
Kungiyar da ke mulkin Gaza ta ce fadar White House ta baiwa Isra'ila damar yin ... Read More
Na Gaji Da Mummunan Gado Daga Magabata – Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce gwamnatinsa ta gaji manyan alkaluma daga magabatan sa, inda ... Read More
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 3 A Kaduna
Dakarun runduna ta 1 ta Mechanized Division da Operation Whirl Punch na rundunar sojojin Najeriya ... Read More