Tag: labarai

Gayyatar ku Ba ta zo ta hanyar da ta dace ba – Abba Kabir Yusuf

Gayyatar ku Ba ta zo ta hanyar da ta dace ba – Abba Kabir Yusuf

Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya Maida martani kan gayyatar da shugaban jam'iyyar ... Read More

Kotu ta yanke wa wasu ‘yan banga 5 hukuncin kisa ta hanyar rataya

Kotu ta yanke wa wasu ‘yan banga 5 hukuncin kisa ta hanyar rataya

Wata babbar kotun jihar Kano karkashin alkalin alkalan jihar, Mai shari’a Dije Abdu Aboki, ta ... Read More

Filato- Wani Sabon Hari Ya Yi Sanadin Rayukan Mutane 30 Duk da dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 24

Filato- Wani Sabon Hari Ya Yi Sanadin Rayukan Mutane 30 Duk da dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 24

Har yanzu ana zaman dar-dar a garin Mangu yayin da ake ci gaba da kai ... Read More

Babu Shirin Maida Babban Birnin Tarayya Zuwa Legas – Fadar Shugaban Kasa

Babu Shirin Maida Babban Birnin Tarayya Zuwa Legas – Fadar Shugaban Kasa

Fadar shugaban kasa ta kare matakin mayar da wasu sassan babban bankin Najeriya CBN da ... Read More

Ana ci gaba da kashe-kashe a Filato duk da dokar hana fita ta sa’o’i 24

Ana ci gaba da kashe-kashe a Filato duk da dokar hana fita ta sa’o’i 24

Ana ci gaba da kashe-kashe da kona gidaje a garin Mangu da ke karamar hukumar ... Read More

An Kashe Mutane 8 a Sabon Rikici Da Ya Barke A Jihar Filato

An Kashe Mutane 8 a Sabon Rikici Da Ya Barke A Jihar Filato

Akalla mutane takwas ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani sabon rikici da ya barke ... Read More

‘Yan ta’adda Sanye da Rigar Sojoji Sun Sace Mutane 30 A Katsina

‘Yan ta’adda Sanye da Rigar Sojoji Sun Sace Mutane 30 A Katsina

Wasu ‘yan ta’adda sanye da kayan sojoji a daren Lahadi sun yi garkuwa da mutane ... Read More