Tag: labarai

‘Yan sanda sun gargadi mazauna Kano kan yiwuwar kai harin ta’addanci

‘Yan sanda sun gargadi mazauna Kano kan yiwuwar kai harin ta’addanci

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta fitar da sanarwar fadakar da jama’a, inda ta gargadi ... Read More

Tinubu ya yi kira ga shugabannin Afirka da su nuna adawa da amincewar kasashen yamma

Tinubu ya yi kira ga shugabannin Afirka da su nuna adawa da amincewar kasashen yamma

A ranar Talata ne shugaba Bola Tinubu, ya karbe taron rantsar da shugaban kasar Ghana, ... Read More

Gwamnatin jihar Jigawa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348

Gwamnatin jihar Jigawa ta bankado ma’aikatan bogi 6,348

Gwamnatin jihar Jigawa ta gano ma’aikatan bogi guda 6,348 biyo bayan wani aikin tantance ma’aikatan ... Read More

Matatar mai ta Dangote ta rage farashin Man Fetur zuwa ₦970

Matatar mai ta Dangote ta rage farashin Man Fetur zuwa ₦970

A wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadin da ta gabata, babban jami’in kula ... Read More

‘Yar shekara 16 ta mutu, 28 sun jikkata sakamakon kifewar motar bas.

‘Yar shekara 16 ta mutu, 28 sun jikkata sakamakon kifewar motar bas.

Wata yarinya ‘yar shekara 16 ta mutu bayan da wata karamar motar haya da ta ... Read More

Nnamdi Kanu ya roki Mai shari’a Nyako da ta kubuta daga shari’ar sa

Nnamdi Kanu ya roki Mai shari’a Nyako da ta kubuta daga shari’ar sa

Shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, ya bukaci mai shari’a Binta ... Read More

An rantsar da Afam Osigwe a matsayin Shugaban NBA na 32

An rantsar da Afam Osigwe a matsayin Shugaban NBA na 32

An rantsar da babban lauyan Najeriya Mazi Afam Osigwe a matsayin shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya ... Read More