Tag: HAUSA
“Dani aka sace yan makarantar Jangabe“ : inji Dan Fashin Daji
Wani ƙasurgumin ɗan bindiga mai satar mutane a Jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin ... Read More
Bayan Barazanar Sace Shugaba Buhari ‘Yanbindigan Sun kai Hari Kan Jamian Fadar Shugaban
Kasa da sa’o’i 24 da ‘yan ta’adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa ... Read More
Rasha ta tuhumi sojojin Ukraine 92 da aikata laifukan yaƙi.
Shugaban kwamitin bincike na Rasha Alexander Bastrykin ya shaida wa wata jaridar gwamnatin ƙasar cewa ... Read More
Kungiyar kwadago ta fara gudar da Zanga-zanga don goyon bayan ASUU
Kungiyar kwadago ta Najeriya ta fara gudanar da zanga-zangar kwana biyu domin nuna goyon bayanta ... Read More
Rasha da Ukraine sun cimma yarjejeniyar fitar da cimakar da ke jibge a Ukraine zuwa kasashen ketare.
Shugaban Turkiya Raceip Erdogan ne tare da hadin gwiwa da sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio ... Read More
Kamfanin wutar lantarki ta jefa Manyan Birane a Duhu
Manyan biranen Najeriya ciki har da babban birnin tarayya sun shiga cikin duhu a ranar ... Read More
Mali na neman hana ruwa gudu
Jamus ta zargi gwamnatin mukin sojan Mali da yunkurin hadasa tarnaki ga aiyukan rundunar kiyaye ... Read More