HAUSA Ƴan sanda sun cafke matashin da cinna wa masallaci wuta a Kano 11 months ago Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wani matashi da ake zargi da cinna wa wani masallaci wuta… Yau Jirgin Sahun Farko Na Alhazai Zai Fara Tashi 11 months ago A Laraba za a fara jigilar maniyyatan Najeriya zuwa kasar Saudiyya domin sauke farali a aikin Hajjin bana. Jirgin sahun… An Yi Garkuwa Da Ma’aikatan Simintin Kafanin Dangote 11 months ago A ranar Litinin ne ’yan bindiga suka tare motocin ma’aikatan a hanyar komawa gida bayan sun tashi aiki, inda suka… Sojoji sun gano haramtattun matatun mai 50 a Neja Delta 11 months ago Rundunar sojin Najeriya ta bankaɗo haramtattun matatun mai 50 a dajin Biseni da ke ƙaramar hukumar Yenagoa a jihar Bayelsa,… An Ceto Daliban Jami’ar Jihar Kogi 11 months ago Rundunar hadin gwiwar sojoji da sauran hukumomin tsaro ta ceto daliban su tara ne bayan musayar wuta da ’yan bindigar.… Matatun man Port Harcourt, Warri za su fara aiki gabaɗaya a 2024 11 months ago Yayin da ake fama da karancin man fetur a Najeriya, Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Man Fetur, Sanata Ifeanyi Ubah,… Tinubu ya sauka a Abuja bayan makonni biyu a kasar waje 11 months ago Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya isa Abuja bayan ya shafe makonni biyu a kasar waje. A safiyar yau Laraba ne… Next»