Tag: Daga Jaridunmu
Yan Bindiga Sun Mika Makamai Bayan Tattaunawa – Gwamnatin Plateau
Gwamnatin jihar Filato a ranar Litinin din da ta gabata ta ce wasu ‘yan bindiga ... Read More
Yan Najeriya 2,583 aka kashe , an sace 2,164 a cikin watanni 3
Akalla mutane 2,583 ne aka kashe tare da yin garkuwa da 2,164 a rubu’in farkon ... Read More
Da gan-gan Tinubu ya nada ‘yan Arewa a manyan mukamai – Ribadu
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce da gan-gan ... Read More
IGP ya janye dukkan ‘yan sandan da ke aiki da tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello
Sifeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun ya janye dukkan jami’an ‘yan sandan da ... Read More
Jihar Borno Ta Amince Da Tallafin Naira Biliyan 1.3 Ga Daliban Jiyya 997
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ware naira biliyan 1.3 ga daliban ma’aikatan jinya ... Read More
Dangote ya rage farashin man dizal zuwa Naira 1,000 / lita
Matatar man Dangote ta dala biliyan 20 ta rage farashin man dizal da kashi 16.6 ... Read More
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano ta sake gurfanar da Ganduje a gaban kotu
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe korafe-korafen jama’a ta jihar Kano ta shigar ... Read More