Sunayen Mutanen Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Karamar Hukumar Giwa

Gwamatin jihar Kaduna ta fitar da sunayen mutane 29 daga cikin 38 da ta tabbatar ‘yan bindiga sun kashe a Karamar Hukumar Giwa

A cikin rubutacciyar sanarwar da aka fitar da sa hannu kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan, gwamnatin ta ce zata fitar da jerin sauran mutanen da zarar ta kara tantancewa ta kuma tabbatar da sunayensu.

Ga Jerin sunayen da gwamnatin ta fitar:

1. Rabi`u Wada

2. Salisu Boka

3. Alh Nura Nuhu

4. Alh Bashari Sabiu

5 Alh Lawal Dahiru

6. Abbas Saidu

7 Inusa Kano

8 Malam Lawal Nagargari

9. Malam Aminu

10. Lawal Maigyad

11. Alh Mustapha

12 Lawal Aliyu

13 Sale Makeri

14 Sani Lawal

15 Auwal Umar

16 Jamilu Hassan 

17 Badamasi Mukhtar

18 Malam Jibril 

19 Lawal Tsawa 

20 Sule Hamisu

21 Sadi Bala

22 Kabiru Gesha

23 Abubakar Sanusi

24 Saiph Alh Abdu

25 Haruna Musa 

26 Lawal Hudu 

27 Malam Shuaibu Habibu

28 Malam Yahaya Habibu

29 Abubakar Yusuf